Zaɓabbun Kalamai Daga Bakin Amirul Muminin Imam Ali (A.s)



 `Ma'asuma Nigeria news update 008

Imam Ali {as} Yana cewa ka zama cikin fitina kamar dan saniya mai shan nono bashi da baya balle ahau, bashi da hantsa balle a tatsa.

-Imam yace wanda yakai kukan sa wata bukata zuwa ga wani mumini to kamar yakai kukan sa wajen Allah ne, wanda yakai kukan sa wata bukata wajen wani kafiri to kamar yakai karar Allah ne,

-Imam yace hakuri lalube ne mai suturtawa, Hankali takobi ne mai yankewa, To ka suturta raunin hankalin ka da hakuri, Kakuma yaki son ranka da hankali ka,

-Imam yace allah yana da wasu bayi daya kebance dai don ni'imomi saboda Amfanar bayi, sai ya tabbatarda ita gunsu matukar sun bayar da ita, idan kuwa suka suka hanata to sai ya cire ta daga dageresu sannan sai ya juya ta zuwa ga wasu su,

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post