Yin Aiki Sabida Allah, Shine Babban Burin Jagora Sayyid Ibraheem Yaqub Al-Zakzaky (H)



Assalamualaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.

Yau ma kamar kullum Yar uwarku che Mae rauni.

Khadija lawan daura ne✍️✍️✍️

Zanyi tsokachi akanmu, ko nache Zan bamu shawara ne a takaiche.
A gaskiya yakamata musan chewa muna chikin wani yanayi ne Wanda ya kamata mu mayar da ayyukanmu muna yinsu ne da ikhlasi ( taqawa).

Tabbas duk wani aeki da zakayi muddin Dan wani kake yinsa Tofa akwae qalubale akan makomar aikin Nan naka .

Babban abunma shine idan kanada maqiyi karka shagaltu da bibiyar batanchin da yake maka saboda shi maqiyi ala kulli hanin Yana Neman hanyar chi bayan kane ba hanyar chi gabanka ba,Kae Kuma da kake addini Koma ba'a bangaren addini ba a bangaren rayuwanka ma biyewa zantukan mutane da tsayawa maeda martani zae hanaka gudanar da wasu ayyukan Wanda suma zae iya yiyuwa masu muhimmanchi ne.

Babu abunda yake da zafi irin shi maqiyi din yaga yayi Abu ka share idan na jini tofa yaga kamarma ba ka jiba idan Kuma na kallo ne ka nunawa wannan maqiyi chewa Kae fa baka ma kalla ba .

Wannan wani sirrine na wulakanta maqiyi ta hanyar daya kamata.
Muzama masu miqa kukanmu ga Allah ta'ala mu zama masu nema a wurin Allah,

Sannan duk Wanda yayi Mana ba dai-dai ba to mu miqa qaransa gurin Allah ta'ala

Allah ka shige mana gaba ka futo Mana dasu hasken idanunmu sayyid zakxaky da ummush-shuhada

Kura-kuren danayi achiki Allah ta'ala ya yafemin Kuma wnd nayi Ina neman afuwarku.

Wasallahu Ala Muhammad wa Ali Muhammad

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post