A irin wannan rana ce mai kamar ta yau a Tarihi, (1) ga wata Zul-hajji, shekara ta 2 bayan hijira, aka daura auren Imamu Ali as. da Sayyida Zahrah as.
Allah ne da kansa ya hada auren a sama, kuma ya umarci Ma'aiki (S.A.W.) da ya daura Auren a kasa. Lallai wannan rana ce mai matukar falala da daraja da kima a wajen Allah da Muminai.
Ya Allah muna kamun kafa da wannan Auren a wajenka, Allah ka faranta ran muminai da fitowar -sheikh Ibrahim zakzaky(H) daga hannun azzalumar Gwamnatin kasar nan ajib du'a y rabbi bihaki Muhammad wa'ali Muhammad as.
Ha'ila yau; wannan ranar tai dai dai da ranar masoya ta duniya ina mai amfani da wannan damar domin mika sakon gai suwata ta musamman ga my hubby nah #Fateemah💞😍😍💐
Auwal Yusuf Muhammad
#21/07/2020
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Filin Sayyadah Ma'asumah