Ji
Haka za ka ji kamar a mafarki, amma haka yake a zahiri kamar yadda kowa ya ji ya gani a aikace kan aikin Hajjin bana.
Qoqarin hana aikin Hajji dadadden abu ne wanda Yahudu suka dade suna shirya shi, amma ba suyi nasarar hakan ba sai da suka saye imanin shugabannin qasashen musulmi da sauran masu fada aji a gwamnatocinsu ta hanyar amfani da kudi.
Kudi shine babban makani na saye imanin mararsa imani na gaskiya, kuma da shi ake amfani wajen mulka da juya akalar rubabbun musulmi.
Covid-19 ta kasance abinda aka yi amfani da shi wajen jefa tsoro cikin zukatan al'ummar qasashe, sannan aka bibiyi kanta da watsa kudade kan shugabannin da ya kamata ace sun qalubanci abin.
Abu na farko da suka fara hanawa a matsayin gwaji shine hana sallar juma'ah , ganin sunyi nasara ta hanyar goyon bayan maluma da suka fito suka goyi bayan hakan tasa su kaga dama ta samu wacce za suyi amfani da ita ta wajen hana aikin Hajji.
A baya ana samun Mahajjata miliyan uku (3,000,000)daga dukkan qasashen duniya , amma an wayi gari yau Mahajjata dubu daya (1,000)ne kacal wadanda za suyi aiki Hajji .
Wannan ba qaramar gaggarumar nasara ce su kayi ba, wacce kuma za su qara ci anan gaba ta fi ta yanzu matuqar ba a dawo kan aiki da abinda Allah ya saukar ba, domin zuwa gaba aikin Hajjin ne za a haramta shi kwata-kwata !
MUNA ROQON ALLAH YAYI AMFANI DAMU WAJEN NEMAWA MUSLIMCI DA MUSULMI 'YANCI.
Daga wakilanmu na Bauchi zone .
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
Thursday , 24th July, 2020/ 3-12-1441 .
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN