Kalli hotunan Yadda ziyarar makabarta ya gudanan daga Yan Mu'assasar imam mahadi na garin birnin kudu dake jihar jigawa cikin hotunan.
Ziyarar ta gudana ne da yammacim ranar juma'a Yan #MimForum suka hadu mazan su day matan su suka ziyarci Yan uwan mu dake kwance a kabari.
Allah ya saka ma kowansu da shahada
Tare da - Aliyu Idris Mohd shi'@
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya