Ko
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
SUN QAYAMACI HALAS SUN FADA CIKIN HALAKA
Wani lokaci a kanyi magana ko rubutu wanda za aga kamar bai da amfani, amma idan aka nazarce shi tare da duban halayyar wasu mutane sai aga amfaninsa.
Da yawa mutane sun gamsu da karantar da matan aure ba tare da yin shakku ko tunanin wani abu ba, amma da za ka tambaye su hujja game da halascin haka ba za su iya kawo maka ba.
Wasu na dogaro da ayoyin da suke hani kan fitar mata da kuma ayoyin haramcin ganinsu ko jin dadin muryarsu kamar yadda yazo cikin hadisi .
Sai suka fake da haka suka hana matansu zuwa makaranta don kada wani qata 👳🏻♂️ yaga matansu ko jin muryarsu, alhali ba sa karantar dasu a gida kuma basu hana su zuwa asibiti ko shago don yin sayayya ba.
Da shike daga cikin Ahlus-Sunnah ne ke da wannan gurguwar fahinta yasa zan kawo musu hujja cikin mafi girmar littafinsu.
Daga Abu Sa'id yace, wata mata ta zo wajen Manzon Allah (S.A.W.W)yace;
‘’ Yaa Ma'aikin Allah, mazaje sun tafi da hadisanka, ka sanya mana wata rana mana da kanka wacce za muzo maka ka riqa sanar damu daga abinda Allah ya sanar da kai?‘’ Sai yace;
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
‘’ KU HADU A RANA KAZA-DA-KAZA, A GURI KAZA-DA-KAZA .‘’
Sai suka taru, kuma Manzon Allah (S.A.W.W )yaje musu ya sanar dasu daga abinda Allah ya sanar da su . Sa'an nan yace;
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
‘’ BABU WATA DAGA CIKINKU MATA WACCE 'YA'YANTA UKU ZA SU GABACETA (mutu )FACE SUN KASANCE HIJABI GARE TA DAGA WUTA.‘’
Sai wata mata daga cikinsu tace, ‘’ Yaa Ma'aikin Allah , har biyu ma?‘’
Sai biyu yana maimaita mata sannan yace;
‘’ DA KUMA BIYU DA KUMA BIYU DA KUMA BIYU.‘’
(Bukhari, hadisi na 7310)
Mu dama bamu jahilci wannan ba, domin duk harkar addini da matanmu muke yi.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
Sunday , 19th July , 2020/ 28-11-1441.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN