Yanda Sayyida Fatima (S) Ta Zama Ruhin Annabi (S.A.W.W)
_Haka Shi Kuma Annabi Yazama Hasken Allah(t) Me Haskakawa
Allah(t) Yana Cewa Nakasance Wata taska Ce 6oyayya Sai Naso Asani Saina Halicci Wata Halitta Wacce Da ita Akasani kuma Da ita Za'a Sanni
Shugaba(S) Yana Cewa Farkon Abinda Allah(t) Ya Halitta Shine Haskena
(Ya jabiru) karanta Cikin Jauharatul-kamali Don Haskenka Wanda ka Haskaka Dukkan kaunu Dashi Wato Annabi Muhammadu(S)
_Kafin Halittar Annabi(S) Komai Duhu Ne Annabi Ne Ya Haskakashi Har kowa Yasanshi
Har Zatin Allah(t) Babu Babu Babu Wanda Yasanshi kafin Annabi Muhammadu(S)
AYI USULI😊
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN