Karanta Kasan wanene shi.....
MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE.
@MJ.Matashi Journalist
_Sayyid Zakzaky (H) jagorane Mai kira zuwa ga Allah, Amma kuma Azzalumai basa San wannan Kira shine mayasa suke cuta masa akullin domin ganin sai yadaina wannan da'awa tashi.
_Mune Mabiya Kuma sannan Dan mu ake wannan da'awa, Amma kuma muda ake danmu munzama hoto domin bama wani Abin azo agani tamkar Badanmu akeba.
_Kowa yayiwa kansa karatun tanustu yagane cewa da akwai hakkin Jagora akansa, sannan yasan cewa idan har baiyi wani Abin azo aganiba to lallai Allah zai tambayeshi nauyin dake akansa.
_Idan burina inyi shahada to lallai Ina da sauran aiki agabana domin wadanda sukai shahadar, bafa abaki suke fadin zasuyiba A'A aiki sukai tukuru har Allah ya yarda dasu yabasu shahada a matsayin kyautar da yakewa duk Wanda yabi Umarninsa.
_Munfi kowa furucin bamu da tsoro Amma kuma kullin mu'ake bawa tsoro domin asa mubar jagoranmu Wanda yazama sanadin shiriyarmu a wannan duniya dama Lahira Baki daya.
_Kalubale akanmu dole Sai mungyara sannan Allah zai dafamana. KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Jagoran Gaskiya