TALLAFIN ABINCIN DA SAYYID IBRAHIM ZAKZAKY YAKE RABAWA DUK SHEKARA NA WANNAN SHEKARAR MA YA ISA GA MABUQATA
🇳🇬 *Ma'asumah* *Nigerian* *News* *Updates* *tare* *da* *wakilsu* *Umary* *Commissioner* *Azare*
Shahararren Malamin addinin Nan wato Sayyid Ibrahim ZAKZAKY ya raba tallafin abincin ga mabuqata masu karamin karfin a garin Katsina, Jos, Sokoto Da Kuma Lafiyan Nasarawa a yau laraba 29/07/2020.
Kayan abincin ya Biyo ta hannun wakilan Malamin ne na wadannan yankuna, yadda Al'umma suke Allah san Barka da jin dadi bisa wannan abin Alkhairi duba da halin da ake ciki na kuncin rayuwa tun bullar wannan annoba ta Covid-19.
A karshe mutanen sun nuna alhinin su da tausaya Malam Zakzaky da mai dakin sa bisa bisa zaluntar su da Gwamnatin Kasa Keyi ba bisa laifin komi ba.
Fatan mu shine Allah ya kwato mana shin daga hannun azzalumai kasaar nan Nigeria kuma ya kara masa lafiya da Nisan kwana domin tabbas, samun irin su a al'umma abu mai wuya
© *Umary* *Commissioner* *Azare*
# *FREE* *SAYYID* *ZAKZAKY*
Ga Wasu daga Hotunan Da Muka Dauko👇👇
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN