@MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE@
Daga: Ammar Ummar Ajjalallah
Almajiran Sheikh Zakzaky Na Udawa dake jihar kaduna Nigeria Sun gudanar da gagarumar Muzaharar Neman gwamnatin Nijeriya ta gaggauta Sakin Sheikh Zakzaky da mai dakinsa Malama Zeenatuddeen wanda aka gudanar yau Juma'ah 31/07/2020 ranar idin layya.....
Masu Muzaharar sun kunshi janibobin maza da mata tare da daliban fudiyya suna tafe suna taka faretin girmamawa ga wannan rana ta idin layya.....
Malam Dalhat Adam (Na'ibi) ya jagoranci rufewa a muhallin Husainiyyatu Zakzaky dake Udawa. Anyi lafiya an kare lafiya.....
#FreeSheikhZakzaky
—31/07/2020
Hotuna 👇👇
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
#FREE_ZAKZAKY