Ministan Sadarwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dr. Isa Ali Pantami ya siya wa matayensa katafaren gidaje guda uku a Wuse dake birnin tarayya Abuja.
Kafar watsa labaran Sahara Reporters sun wallafa wadansu hotuna da suka yi zargin cewa; Ministan yana zaune ne A birnin tarayya Abuja a wadansu katafaren gidaje har guda uku a Wuse, inda ya ajiye matansa a kowanne gida guda daya.
Ga wasu hotun da kafar watsa labaran ta wallafa:
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya