Ma'asumah Nigerian News Updates,
1. Acephalus = Jinjirin da aka Haifa ba kai
2. Acupuncture = Magani ta hanyar caccaka allura
3. Allergy = Borin jini
4. Anemia = Karancin jini
5. Anthrax = Cutar shanu da tumaki da mutane
6. Appendix = Cindon hanji
7. ARO system = Hanyar rarrabe nau’in jini
8. Artery = Jijiyar jini
9. Blister = bororo
10. Bubo = kaluluwa
11. Candida = kwayar cuta
12. Cytology = nazarin kwayoyin halitta
13. Daltonism = dundumin launi
14. Dehydration = rashin ruwan jiki
15. Dialyses = tace jini
16. Diplegia = mutuwar sashen jiki
17. Ectopic pregnancy = daukar ciki a wajen mahaifa
18. Epilepsy = ciwon farfadiya
19. Foetus = jinjirin da ke cikin mahaifa
20. Hepatitis = ciwon hanta
21. Insulin = maganin cutar sukari
22. Itching = kaikayi
23. Listeria = cutar dabbobi da kan haddasa ciwon sankarau
24. Meningitis = cutar sankarau
25. Motility rate = yawan mace-mace
26. Obesity = kiba
27. Paralysis = shanyewar jiki
28. Pediatrician = likitan yara
29. Pediatrics = Nazarin cututtukan yara
30. Pneumonia = sanyin huhu,
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Cuta da Magani
Yaya Ake Kiran farfadiya da turanci
ReplyDeleteYanayinki naga ya sake jiya
ReplyDelete