Labari: Mahara Sun Shiga Garin Mando Dake Qarqashin Kuyello, Yankin Birnin Gwari


SUN HARBI MUTUN DAYA A HANNU.!!!👇👇👇👇

Jiya da karfe 12::00pm
Mahara suka shiga garin MANDA Wanda yake karkashin kuyello, Birnin Gwari LGA Kaduna state.


Sunbi gida gida suna shiga suna kwasar kaya suna bugun mata acikin gida.

Har saida takai idan suka iske mace a cikin gida idan batada kudi Sai su bigeta. Kuma idan suka iske taki cikin gida saisu sa adda su fasashi su zubdashi a kasa.


Har saida suka kone mashin guda 2 .

Sai temakon Allah ya shigo mutanenn wani gari makwabta suka kawo masu dauki aka koresu..


Allah ya temaka Mana ya kawar Mana da wannan matsala da gaggawa.

Wallahi jama,ar yankin GABAS DA BIRNIN GWARI MUNA SHAN WUYA SOSAI KUMA GOMNATI TAYI SHIRU TA KYALEMU DASU.

ALLAH SHINE GATANMU KUMA GASHI MUKA DOGARA MUNSAN ZAI TAIMAKEMU.


ADDUAR KU KAWAI MUKE BUKATA.

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post