Aisha Yesufu ta ruwaito a shafin ta na Twitter tana cewa, Muhammadu Buhari da Hushpuppi Duk Kasuwancin Su Iri Ɗaya ne. Su duka biyun sun ci amanar miliyoyin mutane da kwamushe kudaden su! Ina gudunmawar kamfen din yakin neman zaben Buhari a 2015, da bayanin asusun?
Ina tsammanin wannan yana buƙatar bayani. Koda yake suna cikin wadatar zalumci iri daya, Buhari @MBuhari ya fi Hushpuppi muni. Buhari ya yaudari mutane ya yana kwashe makudan kudade da siyasa kuma har yanzu yana zamba.
Abin bakin cikin shine Hushpuppi yana bayan sanduna yayin da Buhari yake a villa.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya