Daga Shafin Ma'asumah Nigeria News Update
Wrote:-Arrida Chemist💊Shinkafi
Kurajen fuska (PImples) ko shakka babu kuraje ne masu takura da sa damuwa ga jikin mata da maza musamman ma fararen mutane, sannan kuraje ne da basu son yawan tattabawa da hannu saboda hannuwan mu Galibi baka raba su da kwayoyin bacteria saboda datti.
To sedai sun Dan bambanta daga jiki
zuwa jiki "wasu sukan fito masu da
yawa, wasu Kuma kadan" musamman fararen mata.
Sedai da yawan mata sukan kanyi korafi Idan sunka shafa maniyyin mijinsu Yana kashemasu kurajen fuskar
Shin yin hakan babu matsala ??
Ae , babu wata matsala saboda da yawan mata sukan shafa maniniyin mazajensu Kuma suna samun lafiya da samun mutuwar kurajen fuskar wanan babu matsalar komai.
Amma Anemi agajin likita zaifi zama a'ala
ABUBUWAN DA SUKE HADDASA PIMPLE
1.samun raunin aikin corticosteroid
wato wani glands ne acikin jiki
sanadiyar balagar macce ko namiji
2.yawan cin gyada
3.yawan cin ridi
4.yawan aiki gidan biredi inda adda zafi, ga Mata Kuma wajen dahuwa kiccen
5.yawan shafa mayukan bleechin
6.shafa maganin gargajiya domin Kara
fari da sauransu.
GA TALLAFI KO ALLAH ZAISA ADACE
Ga masu pimples kadan-kadan sui
amfani da:-
1.{"Calamine Lotion 5%"}
suke shafawa sau 2 ko 3 arana bayan
an wanke fuska Amsa tsaftattaccen
towel angoge tare da tsane fuskar su
kafin ashafa.
Ga wadanda pimples din ke fitowa da
yawa akai-akai su nemi:-
2.{*Zinc oxide cream 2%*}
Shima kamar yadda ake amfani Dana
farko, babu wani nasha da za'a hada
3.ketoconizole cream
dashi.
4.ketoconizole tabs
5.fulcin tabs
6.priton tabs
7.wasu na amfani da funbat A , ko G-derm to amma sunasa fari.
da sauransu
Allah yasa mu dace!!!
Tags:
Cuta da Magani