YADDA WAKI'A TA KAYA YAU A ABUJA
JAMI'AN TSARO SUN DIRA DA HARBI DA BINDIGA DA TIYAGAS KAN ALMAJIRAN SHEIKH ZAKZAKY A ABUJA
Yau ma yan uwa almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun fito Muzaharar cigaba da jaddada kiran asaki Sheikh Zakzaky Jagoran Harka Islamiyya damai dakinsa Malama Zeenah, sai dai a yau ma jami'an tsaro sun sake bude wuta kan masu muzaharar.
A yau Talata an fito muzaharar ne a babbar kasuwar Monday Market dake Garki Abuja, inda yan uwa maza da mata da kananan yara suka fito domin cigaba da shelanta kiran asaki Sheikh Zakzaky da Matarsa Malama Zeenah, fara muzaharar keda wuya jami'an tsaro suka biyo ta baya suka hau masu muzaharar da harbi da binga da kuma tiyagas, sunyi ruwan harsasai na rashin imani tare da harba tiyagas kamar suna yaki da yan ta'adda, zuwa yanzu hada wannan rahoto bamu da tabbacin harbi ko kamu daga bangaren masu muhawarar. Allah ya kare mana yan uwa a duk inda suke.
14/07/2020
Ga hotunan da wakin mu ya dauko kuku👇👇👇
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN