DAGA GARIN BANGI TA JIHAR NIGER STATE.
Labarin dake shigo muna yanzu daga garin Bangi ta jihar Niger state shi ne jiya Laraba da dare da misalin karfe 11 na dare "yan Bindiga masu garkuwa da mutane suka shiga garin Bangi inda suka kwashe kimanin Mutum 7 suka tafi dasu, a ciki wa 'yanda aka dauka an sheda muna cewa harda Dan uwa Almajirin Mlam Zakzaky mai suna Jamilu Yusif mai mashuna sannan an tabbatar muna cewa a kwai mata uku.
"Yan uwa Ana baran Addu'oin daga bakunan ku mashi albarka Allah ya kwato muna 'yan uwan mu daga hannun wa yannan miyagun Azzalumman kasar mayaudaran Gwamnaty Allah ya ba dan uwa Jamilu dakewa ya kubutar muna da shi ilaheeeee.
Dare da Shana islam.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya