BIRI YAYI KAMA DA NUTUN.!!

MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATED


Babu shakka Malan Zakzaky (H) yayi gaskiya.

Bazan mantaba acikin wani jawabi da su Malan Zakzaky suka gabatar, suka fada muna cewa " A zamfara  da Wajajen birnin gwari  Sokoto Kebbi, akwai zinari a malale a wadannan wajaje."

Alhamdulillah, mu almajiran Malan Zakzaky mun dade da sanin wannan, kuma bazai zama bakon al Amari awajen muba.

Arana tsaka mukaga wadannan ababe suna ta bayyana, ta inda ake kashe muna mata da qana nan yara, tsaffi da gajiyayyu.

*Kwatsam* ! Rana tsaka  se mukaji cewa shugaban Rundunar sojojin Nigerië yusuf tukur Burutai (L) yazo A Zamfara kusan tsawon sati Biyu. Yana faman yawo acikin wannan gari na Gusau.

Gaskiyar magana ina ganin hakan, se da zuciyata tabani cewa. Anya kuwa ! Ga dukkan alama akwai munakisar da ake shiryawa a wannan Jahar tamu ta Zamfara.

Abun mamaki kwatsam! Se ga labari yazo cewa ,. Wai Rundunar sojojin Nigeria tagano cewa  Wadanda ake cewa yan tada wayar Baya ne wadanda ake muna qayar wai for ne . Wai kuma yanzu angano ba su bane,  binciken su yanuna masu cewa yan Boko Haram ne,  Kuma angano  Wani san sani nasu dake cikin Dajin  Bukkuyum local government.
Kuma har sunyi nasarar tarwatsa su  tahanyar yimasu luguden bama bamai.

Babu shakka mu almajiran Malan Zakzaky mun dade da sanin wannan makirci na wadannan miyagun mutane.

Suna neman su share matanen dake wadannan qauyukka ne, se su kwashe arzkin dake wajen, kama daga zinare, azurfa, tan talaye.

Wannan shi yanuna manaecewa yanzu wata dasisa ce sukazo da ita da nufin ruguza Jahar Zamfara, daga bisani se suce kuma Boko Haram ta bulla a kaduna da Sokoto da Kebbi.

Muna fatar Allah yaqara towa wadannan azzalumai asiri.

*Kukan kurciya !!*👌🏼

*Comrade Naziru Sabaty Gusau.*

KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post