Ba Wasu 'Yan Bindiga Gwamnati Ce, Ba Wasu Barayin Shanu Gwamnati Ce Ba Wasu Masu Garkuwa Da Mutane Gwamnati Ce.


Ma'asumah Ng🇳🇬News Uptade 
Shana islam✍.

duk Al'ummar dake rayuwa a jihar Niger state sun tabbatar da wannan zancen da nike, musamman wa yanda ke kauyukan dake cikin jihar ta Niger Gwamnaty ce kesa a kwashe dukiyoyin mutane sai suce barayin shanu.

kamar wani rahoton karya da kwamandan Sojojin sama na jihar niger ya fitar a makwan daya gabata wai sunyi nasarar fatantakar "yan ta addan dake cikin dazunkan jihar har ya nuna wai sun kama wasu daga cikin su tou in gaskiya ne miyasa baza'a nunawa duniya gawanwakin "yan ta'addan da suka kashe? miyasa baza su nuna fuskokin manyan da suka kama daga cikin "yan ta addan ba? sai dai azo a soshiyal media ana cika baki da ayi kaza da kaza alhalin mutane basuga kazan ba.

Daman cewa yayi sunyi Nasarar fatantakan Shahun mutane a lokacin da suka turo jirage cikin dajin da zamu yarda da haka saboda ba gawanwakin da muka gani sai na dabbobin mutane wa yanda basuji basu gani ba da ido na naga shanu kwankwance wasu ansamu yankawa wasu kuma sun mutu ba yanka sakamakin harin da sojojin sama suka kai a dajen.

wani abun da al'umma basu ganu ba idan barayin suka shiga gari suka tattara shanun mutane, sai bayan sun tafi zakaga jami'an tsaro sunzo cikin gari suna mazorar kai kace da gaske yaki zasu amma akarshe jarumtat tasu a al'umma gari zata tsaya sannan suna tafiya zakaga jirgin sama yana shawage yana bin labin da barayin sukabi da shanun wai yana bin barayin ne amma sai kaji ance ai ba abunda jirgir ya iya tsinanawa ko nan zaka gane barayin su jirgin su bayan barayin su sunyi sata sai jirgin su yazo ya yiwa barayin su rakkiya.

amma saboda an wawantar da Al'umma sai gaji suna cewa wai sojojin sama ne suka kawo dauki, hmmm dauki wa barayi ba amma talakkawa ku daina yaudarar kawukan ku da cewa ku ake kawowa dauki da jirgin sama, wallahi idan ma baku saniba ku ake nufin kisa da shi kamar yanda akewa shanun ku.

gwamnatin NIgeria gwamnatin zalunci da karya da yaudara Allah ya gaggauta kawar da wannan gwamnatin bihakki FIyanyen Halitta Annabi Muhammad (as).

KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post