Sidi Abba Aliyu
Al'ummar musulmimuke mumuce bazamu zauna da Wanda ba musulmiba zamu iya zama lafiya lau da wanda ba busumiba amma muna addinimu shikumah Yana nasa Amma bamuce da mudashiba ba banbancin addiniba da banbancin addini da karya da gaskiya basa zama dai dai da shiriya da Bata zama daidai, manzan Allah sallahu alaihi wa'lihi ya zauna da ya hudawa amadina anzaunane kasa ta musulmi yahudu kumah Yana zaman amanan haka kumah bayan daularnan da taci duniya anzauna da addinai da ban,da.ban Amma Al'ummar musulmine sukukah suna zaune a matsayin amanah" wanana shine ko yarwar Annabi zamu zauna da Wanda yake ba musulmiba lapiya lau .kumah baza mu tilastashi ya shiga addinimuba Yana da yancin yayi addini da ya zaba .,Amma da mu dashi ba daya mukeba , yanzu kwa abin da ake cemana kowa ya ajje addinishi waje guda kowa ya dauki addini ya aje waje guda kai musilmine eh ajja addininka waje guda kai kafiri ne ajja addininka waje guda Amma karya ne wallah musulimci aka wurgar domin abin da aka dauka yayi daidai dasu, domin Alkufuru millatin wahidah, kafirci duk addine daya ne ,kokacemasa mine domin Al kufuru millatin wahidah kakacemasa kafirci ko kacemasa tsafi ko bori ko acemasa maita ko kwaminisanci ko hindanci ko Hindu duk kufurune kumah millatin wahidatu ne dazara ance Abu ba islamu bane sunansa kufur to kufur din aka dauka akace wai ajje addin ma'ana anyi wurgi da Islam tomu wanane fa ,bazamutaba yardaba muna so mutaso ranar qiyamane a matsayin yan Al'ummar annabi ace Ina yan Al'ummar annabi muce gamu. Amma in akace Ina najeriyawa yanzu kace aa su yan najeriyar dai suje to tayuyu aci Ina yan Al'ummar annabi Kai kana neman kamiqe ace Kai Dan najeriya ne dakata bakace ba banbancin addini ba?kasa daya Al'ummh daya tokajira yan Al'ummarku idan zasu koma makomar kukomah, sobo dahaka abin da Mike tunanar da mu awanan lokaci shine komawa ga koyar war annabi .wani bai isaba yace min komi lapiya lau yanzuba tambaya zai yuyu akomah koyarwar annabi ?? Zai yuyu qwarai kuwa abin da muke buqata mudaga irin dagawar annabi muce mu sai sunar annabi to kumah Allah ya na tare da mu .insha Allahul azim to insha Allah tunatar wane Ina fatan Annafanah wasallahu Ala Muhammad wassalamu alaikum warahamatullahi ta ala wa barkatuhu Sayyid zakzakiy (h)
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Jagoran Gaskiya