@ MA'ASUMA NIGERIAN NEWS UPDATED @
DUK WANDA BA SHI DA SHAKKU YACE AMEEN
Sakamakon hukuncin da Buhari ya yanke na afkawa 'yan shi'ah an sami fahintu kala uku.
- 'Yan shi'ah suka ce an zalunce su.
- Wasu suka ce daidai ne.
- Wasu kuma suka ce hukunce ne yayi yawa amma sun aikata abinda za a hukunta su.
ADDU'ARMU ANAN ITA CE
Yaa Allah !Idan abinda Buhari yayi kuma yake cigaba da yiwa 'yan shi'ah daidai ne ka yi masa kyakkyawan qarshe .
Yaa Allah ! In dai wannan aiki nasa karbabbe ne a gunka ka taimake cikin sauran lokacinsa cikin mulkinsa.
Yaa Allah !Matuqar kana farin ciki da wannan aiki nasa ka faranta ran al'ummar wannan qasa.
Yaa Allah !Ka faranta ran bayinka matuqar kana farin ciki da wannan aiki nasa.
Yaa Ubangiji!Idan wannan aiki nasa na daga cikin abinda ya fusata ka, ka sanya fushinka a kansa da dukkan me farin ciki da abinda yayi.
Yaa Ubangiji!Idan wannan aiki nasa zalunce ne ka dawwamar da wannan qasa cikin halin da take ciki.
Yaa Ubangiji!Matuqar wannan aiki nasa ya kasance zalunci , to, kayi masa ko da kwatankwacin abinda yayi musu ne tun daga nan duniya.
Yaa Ubangiji!Ka hana masa rashin jin dadi da firgici da rashin bacci in dai abinda ya aikata musu taimakon Yahudawa ne.
Yaa Ubangiji !Ka saukar masa da musifar da baka taba saukar da irinta ga na baya ba in dai wannan abinda yayi keta alfarmar bayinka ne muminai.
Yaa Ubangiji !Kasa ya zama aya gana baya kamar yadda Fir'auna ya zama aya abin kwatance da tarihi.
Yaa Ubangiji!Kada ka sanya albarka cikin dukiyar masu farin ciki da aikinsa indai wannan aiki nasa ba daidai bane.
Yaa Ubangiji!Ka saukar da annoba cikin iyalan masu murya da wannan aiki nasa matuqar qiyayya ce tasa su yin wannan murna.
BI RAHMATIKA YAA ARRAHMAR-RAAHIMEEN !
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
LAHADI, 29th June, 2020/ 10-11-1441.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Muhimman zantuka