Abbagano✍
shahada zaɓi ne daga Allah (t) wanda yake zaɓar bayin sa masu cikakkiyar wilaya gareshi, masu aikata abinda ya umarce su, masu barin abinda ya hana su.
Yanzu jagoran mu shine, Sayyid zakzaky (h) wanda yake mutuƙar buƙatar matemaka, don su taimaka masa wajan isar da saƙon addini.
To lalle bawai furta wa, a baki bane, cewar zamu taimake ka, shine taimakon ba, dole sai mun sallamawa jagora, mun fifita shi akan buƙatun mu, haɗi da rayuwakan mu gaɓa ɗaya.
Akwai wani shaheedi a Kano, cikin zone na dubunde, a garin gano, ana kiran sa SHAHEED KABEER GANO,
Yana kasuwanci a nasarawa state ne, bayan yataho hanya, ne, don dawo wa gida gun iyalin shi, ya iso har jahar sa, ta kano, inda baifi kilomita 17 ba ya rage ya iso gurin iyalin shi, sai aka kirawo shi a waya, ga abinda yake faruwa a Zaria, na nufin kashe jagora.
Duk tsananin shauƙi da matafiyi yake ji idan ya taho gida, tare da kwaɗayin yakaraso ga iyalin sa, Amman haka wannan shaheedi yakasa ƙarasowa garin sa, ya hau mota ya koma don bada kariya ga rayuwar jagoran sa.
Tabbas Allah (t) yayi duba da irin sadaukar wa, na wannan shaheedi, hakan yasa Allah yabashi shahada a gurin bada kariya ga jagora.
Ɗan uwa shin kai kana ina lokacin da labarin nufin kisan jagora yazo maka?
Shin manene kake yi dayafi rayuwar jagoran ka mashimmanci da har ka kasa bari?
Tabbas bamu da wani uzuri ko ɗaya, da zamu iya kare kanmu, akan lamarin jagora!!!
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Jagoran Gaskiya