Musulmi Ko Kun San| Shiru Akan Zalunci Shima Zalunci Ne??





Abbagano

Shin ƴan uwana musulimi, bakusan halin da malami na alzakzaki yake ciki bane?

Ko kun manta yau shekara ta biyar kenan da kama shi a ɗaure?

Ko kun manta irin harbi na bullet Mai rai da raunuka dake jikin sa ne?

Ko kun manta irin yadda aka aje shi a guri ɗaya babu dangi balle ƴaƴan sa dazasu ɗebe masa kewa?

Shin yaya kuke ji a wannan lokacin na lockdown da aka hana ku fita na wani lokaci?

Shifa malami na Sayyid zakzaky shekara ta 5 yake cikin wannan hali, ga rashin lafiya mai tsanani a jikin sa.

Ko kun manta yadda aka kawar masa da ƴaƴan sa, har 6, kisa na muni batare da sunyi komi ba?

Manzon Allah yafaɗi a hadisi:- yace
 (da zai rage musulmi biyu a duniya ɗaya a bangon gabas ɗaya ana yamma sai wani abu ya faru da Musulmi ɗayan dayake yamma, sai nagabas yaji kamar bashi yasamu ba, to ya rage musulmi ɗaya ne a Duniya.)

Shirun da al'ummar Musulmi, malaman su da ɗaliban su, hakan yasa azzalumai suka ci gaba da ƙuntatawa Muslunci a yanzu!!

Domin idan mutum yayi abu ba'a tsawatar masa ba, to yana samun izza ne!!!

Allah ka ƙwato mana malamin mu hannun azzalumai, koda maƙiya basu soba:

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post