Mu Koma Abuja!!!



Abbagano✍

Tun bayan waƙi'a muke ta neman hanyar da jagoran mu zaiyi free Amman Shuru kake ji,

Nasan duk wani ɗan uwa idan zaiyi tunani mai zurfi sosai, zai gane cewa, samawa jagora ƴan ci lalle yana hannu Allah kuma wasiɗa Abuja struggling ne.

To me yasa mukai sanya? Ko nace meyasa muka noƙe? Arhali kullum mafarkin mu samun hanyar dasu Sayyid zasuyi Free!!!

Mun jarrraba Abuja struggling mun tabbatar babu wani abu da muke, yi wanda yakai shi samun natija, saidai kuma gashi munja baya!!!

Ko mutum ne, kake neman abu a gunsa, lalle zaiso yaga ka nuna damuwa da abin, haɗi da dagiya, akai!!!

To mutum kenan balle Allah (ta) da daman shi yana so ka miƙe ne saiya dafa maka!!!

Tabbas hanyar dazamu bi don dawo da jagoran mu cikin mu, tabbas a kwai komawar mu abuja don mu ƙara dagewa sama da yadda mukai a baya.

Domin mun gwada hanyoyi da daman gaske, Amman shiru muke ji, saida muka fara motsin abuja.

Mun bida su ta hanyar tsarin su, ma'ana kotu, kuma munyi nasara amma shiru kake ji!!!

Yakamata ƴan uwa mu farka fa!!!

( يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن تَنصُرُوا اللَّهَ يَنصُرْكُمْ وَيُثَبِّتْ أَقْدَامَكُمْ )

محمد (7) Muhammad

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Idan kun taimaki Allah, zai taimake ku, kuma Ya tabbatar da dugãduganku..

Allah ya tabbatar damu a ƙarƙashin biyaiyar Sayyid zakzaky (h)

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post