@Isma'il Abubakar Idris Katsina.
Masu garkuwa da Mutane sunshiga wani kauye cikin Kamfanin Doka Birnin Gwari suyi garkuwa da wani magidanci Mai suna Babfa mahaifin dan Yaya a jiya Alhamis da dare.
Wannan Magidancin Za'ayi bikin diyarsa Mace a 10 ga wannan watan sabida halin Rayuwa rashin Kudi yasa an daga bikin sai bayan Babbar Sallah yanzu kuma Anyi garkuwa dashi.
Dama sunsha kaima dansa farmaki Allah na tsallakar dashi domin har gidansa suke shika basa taddashi dan nasa saidai sudaukar masa Dukiya sutafi a karshe dan yakoma cikin garin Birnin gwari yanzu sunyi Garkuwa da Mahaifinsa.
Dama sunce idan ba'a hada masu Milyan 4 ba baza'ayi Noma ba Al'ummar garin zasu gani gashi suna ganin tsinci dai-daya.
Naji daga bakin dan wanda aka sace mai Suna Usman damuke Unguwa daya dashi anan Abuja, ya fadiman bayan Sallar Asuba ta yau Juma'a 12/06/2020 du aka kirashi ta waya aka fadimasa.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya