Abbagano✍
Wanda irin amsoshi ne kake bawa Zuciyar ka, lokacin data bijiro maka da tambayi akan lamarin jagoran ka Sayyid zakzaky (h)?
Yanzu idan ta tambaye ka, mai kayi lokacin da akaje ana buɗewa su Sayyid zakzaky wuta?
Ko kuma idan ta tambaye ka, wacce irin kariya kabada akan jagoran ka, da iyalan da lokacin da ake buɗe musu wuta?
Lokacin da aka rushe gidan Sayyid zakzaky, wanne yinƙuri kayi don bada kariya ga gidan jagoran ka?
Yayin data sake tambayar ka, kan shekarun da suka shuɗe, mai kayi kan ganin jagoran ka yasamu ƴanci?
Idan ta tambaye ka sai nawa kaje Abuja ka takura azzalumai akan su saki jagoran ka ?
Ko zaka ce mata kaje sau 💯 ko sau 1000 ko?
To idan ta tambaye ka, shin iya haka ne matsayin jagoran a gurin ka, mai zakace mata?
Ashe bakai ne kake cewa labbaika ya alzakzaky ba? Kabada jinin ka da dukiyar ka, da rayuwar kaba?
To wanne kabada yanzu aciki?
Dukiyar ko kuma jinin, ko rayuwar gaba ɗaya?
Shin idan jagora ya fito' da wanne idon zaka samu ka kalle shi?
Wannan tambayin zuciya ne, kawai, yazakai lokacin da kaje gaban Allah ? Wanda kai masa alƙawarin zaka bada dukiyar ka da jinin ka da rayuwar ka akan bawan sa?
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
#FREE_ZAKZAKY