Tabbas akwai kuna da radadi acikin zukatan mu, domin kuwa mune waɗanda aka kashe mana iyaye, malamai, yayyai, kannai da abokanai a garin Zaria.
Mune waɗanda aka kashe ma mazaje a garin Abuja.
Mune waɗanda ake ci gaba tsare mana jagoranmu shida iyalin sa abisa zalunci, Duk da babban kotun tarayya nigeria ta ƙasa ta bada umarnin asakashi à kuma biya shi diyya.
Amma gobnatin kama karya ta buhari ta buhari ta bijerewa wannan umarni na kotu.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Tunatarwa