Ko
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
MUMINAI BIYU DA BA SA ZAMA 'DAYA WAJEN ALLAH
Akwai fa'idodi masu yawa tattare da yin mu'amala cikin jama'ah, duk wanda ke mu'amala da jama'a zai fa'idantu da wasu abubuwa kamar haka:-
-WAYEWA
-SANIN HALAYEN MUTANE MABAMBANTA.
-YADDA AKE ZAMA DA SU.
-ILIMANTUWA DAGA GARE SU.
-SHI MA ZA A QARU DAGA GARE SHI.
-ZAI TAIMAKA KUMA ZA A TAIMAKE SHI.
Shi kuwa wanda ba ya mu'amala cikin jama'ah zai rasa dukkan wadannan abubuwa .
Bugu-da-qari kan wadannan fa'idodi da mutum zai samu shine, akwai samun fifikon matsayi gurin Allah fiye da wanda ba ya mu'amala da jama'ah.
Imam Ahmad ya ruwaito daga Yazeed, daga Sufyan Bn Sa'id, daga A'amashu , daga Yahya Bn Wathab, wani mutum ne daga cikin Sahabban Annabi (S.A.W.W ) cewa Annabi (S )yace;
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
" Shi mumini wanda ke mu'amala cikin jama'ah kuma yana yin haquri bisa cutarwarsu(da suke masa ta kowacce fuska )ya fi girman lada fiye da muminin da ba ya mu'amala da mutane (ya kebe kansa ya zama jumudi ), kuma ba ya yin haquri bisa cutarwarsa ."
(MUSNAD AHMAD , J:2, SH.32)
Tirmidhi da Ibn Majah ma sun kawo wannan hadisi daga Shu'ubatu .
(Sunan Ibn Majah, kitabul fitani, J:2, SH:1338, hadisi me lamba 4032 )
Sa ido kaga dan'uwa/'yar'uwar da ba sa shiga cikin jama'ah, kuna hada ido sai suyi kamar za su taka da gudu 🏃♂️🏃🏻♀️.
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
Juma'ah, 12th June , 2020/ 22-10-1441.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Tunatarwa