Da Ɗumi-Ɗumi: Yan Bindiga Daɗi Sun Kai Samame Garin Shadow Mashina Fiye da Hamsin Ko wanne Da Goyo



INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN!!!!!

A GARIN SHADO MUNGA TASHIN HANKALI.

Wallahi yan bunduga sukaje garin shado fiyeda mashin hamsin kowanne da goyan mutun 3 suka sauka da muggan makamai suka kwashe Mana komai.

A garin shadow babu shagonda basu fasaba harda shagon maganinn feshi saida suka kwasheshi. Sannan shagon provision babu Wanda basu kwashe kayan cikiba .

Musamman shagon CHAJI. munada shago samada 5 Amma saida suka fasa kowanne shago basubar waya ko dayaba a shagona saida suka kwashe harda batirin waya Shima ko guda daya basu barminba wallahi.

Basu tsaya iyanan ba saida sukaje shagon dinki Shima saboda keta wallahi farin yadi kawai suke bari Amma duk sun kwashe.

Abun bai tsaya nanba suka koma shiga cikin gida sukaita dakko mashina da sauran shanun da suka rage kwananki suma duk sun ida kwashewa ..

Wannann RAYUWA Ina zata damu ga yunwa ga firgici ga tsoratarwa a koda yaushe Kuma ba ruwan mahukunta damu .

Allah ka kawo Mana dauki da gaggawa
YAN UWA KUTAYAMU DA ADDU'A GARIN SHADO DAI SUN IDA TSIYATAMU DAMA SUNYI KUMA SUN KARA YANZU KUMA MAFI MUNI.

  KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post