Babu Wata Mafita Data Wuce A Koma Wa Addinin Allah, Kuma Wannan Shine Hadafin Mu..




🇳🇬 Ma'asumah Nigerian News Updates
Tare da Wakilin Mu Umary Commissioner Azare

Babu wata mafita da ta wuce a komawa tsarin Allah da manzonsa

Tsarin da Allah ya saukar mana ta hanyar manzonsa tsarin alqur'ani kadai za iya kawo gyara a Duk duniyar wannan shine kiran da sayyid ibrahim zakzaky(H) yake kira akan abujirewa Duk wani tsarin da bana Allah ba

Adawu ga addinin Allah in cewa m mubbar hadafin wannan tafiyar shine koyar da al ummah tsarin addinin musulunci shine zabin akan kowane irin tsarin ko wane irin tsarin ne kuma inba na musulunci ba

Tsarin musulunci ya tattara komai cikakken tsarine da yahada komai baya Neman wani taimako ko cikamako saga wani fikira ya dogara da kanshi ne

#FREEZAKZAKY

KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post