@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
SAYYID ZAKZAKY (H)MA MA'ASUMI NE
Kalmar ISMA a lugga tana nufin katanguwa ne ko kuma kariya, duk abinda ya katangu daga wani abu, to, ya zama ma'asumi daga wannan abin.
Bisa sharia (ISDILAHI)kuma, ita wannan kalma (MA'ASUMI)shine wanda ya katango ko kuma ya nisanta daga aikata dukkan wani abin zargi ko kuma aikata aikin sabo (to commit a sin).
Wadannan abubuwan zargi ko sabo sun hada da;
Qarya,
Cin amana,
Ha'inci,
Yin magana masu cin karo da juna,
Aikata abinda Allah ya haramta (zina ko kuma taimakon zalunci),
D.S
To, idan nisantan irin wadannan abubuwa ne suke sa mutum ya zama MA'ASUMI, to, ba Annabawa da A'imma ne kadai MA'ASUMAI ba, Sayyid Zakzaky (H)ma ma'asumi ne.
LATSA NAN👇
☞ ͡Wafatin Nana Khadijah (S.A), Goma (10) ga watan Ramadan
☞ ͡Bazan lamun ta ba, Har sai naga Almajiri na ƙarshe ya bar Jahar Plateau – Lalong
☞ ͡Alaƙar Gwamna El-Rufa'i Da Shaiɗan
☞ ͡Disease Associated with our Sanitary Condition
Bance lalle ka/ki gaskata wannan maganar tawa ba, amma abu mafi muhimmanci da nake so a fahinta shine, cikin dukkan abinda na ambata din nan da ke sa mutum ya zama Ma'asumi, wannene Sayyid (H)bai tsallake su ba?
Idan kuwa ya tsallake su, to, ya zama ya cika dukkan wasu kamala (qualities)na zama ma'asumi.
Wannan dalili ne ma yasa har gobe ba wanda ya isa ya kawoguri daya (1)tal inda aka gan shi yaci amanar wani ko ya yi qarya ko ya taimakawa zalunci.
Amma sauran malaman da muke dasu cikin harkar gwagwarmaya ko wajenta, wato sauran 'yan'uwanmu musulmi babu wanda ya isa bugun qirji yace ya cika wadannan (qualities), ko kuma wani almajirinsa yace malamina wane ya tsallake dukkan wadannan matakai.
YAA ALLAH ! KA TAUSAYAWA BAWANKA SAYYID ZAKZAKY (H)KAMAR YADDA KA TAUSAYAWA ANNABI AYUBA DA ANNABI YUSUF (A.S).
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~3rd May, 2020.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Taskar ilimi