----Albarno, Mahdi A Imam
Yau ranar ce ta Yan Jaridu..........
A irin rana ta yau ne aka ware domin jajirtatun yan jarida na gaskiya wanda suka sadaukar da komai nasu domin amfanun alummar da suke jira suji daga garesu .
Yan jarida sune wanda suka Sadaukar da jin dadin su muamalar su da komai najin dadin su domin amfanar alummar kasa.
LATSA NAN👇
☞ ͡Wafatin Nana Khadijah (S.A), Goma (10) ga watan Ramadan
☞ ͡Bazan lamun ta ba, Har sai naga Almajiri na ƙarshe ya bar Jahar Plateau – Lalong
☞ ͡Alaƙar Gwamna El-Rufa'i Da Shaiɗan
☞ ͡Disease Associated with our Sanitary Condition
Hakika a wannan lokaci da muke ciki na wannan cutar me sarkewar numfashi.
( COVID 19) yan jarida sune suke da alhakin sanar da alumma abun da yafaru ciki da wajen kasar nan .
Yan jarida na gaskiya sunfi likitoci amfani ga alumma domin yanzu kowa na yana zaune gida ya zuba ma jajirtattun yan jarida ido su sanar dashi mene yake faruwa a duniya .
Hakika yan jarida na gaskiya sune masu shiga haddarurruka domin amfanar alummar kasa .
Aikin jarida aikine na wayayyun mutane kuma masu hazaka da kaifin kwakwalwa.
A karshe haqiqa aikin jarida na da matukar hatsari wanda daga kuskuren alkalami ze iya haifar da rigima da tashin hankali a tsakanin Alummar kasa.
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya