🇳🇬 Ma'asumah Nigerian News Updated Tare da Wakilin Mu,
Umary Commissioner Azare
1. A cikin wata ne Allah ya saukar da alkur,ani Mai girma
2. Kuma a cikin watan ne ake dace da dare lelatun kadari
3. Ranar ɗaya ga watan Ramadan ne akayi yakin tabuka
4. Ranar goma (10) ga watan ne Nana khadija (S.A) tayi wafati
5. Ranar sha biyar (15) ga watan ne aka haifin Imam Hassan jikan manzon Allah (S)
6. Ranar sha biyu (12) ga wata ne Annabi ya haɗa abota a tsakanin Sahabbai
7. Ranar sha shida (16) ga wata shine ranar Mi'iraji
8. Ranar sha bakwai (27) akayi yaƙin Badar
9. Ranar sha bakwai (17) ga wata Nana Aisha tayi wafati
10. Ranar ashirin da ɗaya (21) Imamu Ali (A S) yayi shahada bayan an sare shi da takobi
LATSA NAN👇
☞ ͡Wafatin Nana Khadijah (S.A), Goma (10) ga watan Ramadan
☞ ͡Bazan lamun ta ba, Har sai naga Almajiri na ƙarshe ya bar Jahar Plateau – Lalong
☞ ͡Alaƙar Gwamna El-Rufa'i Da Shaiɗan
☞ ͡Disease Associated with our Sanitary Condition
Kuma a duk juma'ar karshe ta watan Ramadan ake fitowa domin tausayawa Musulman duniya da nuna goyon baya ga Palastinu da kuma Masallacin Qudus mai albarka
Sannan yan uwa Musulmai mu sani Annabi mu yace duk abin da yasamu Musulmi in har musulmi bai jin kamar shi ya samu ba toh baya daga cikin Musulmai na kwarai.
@UMARY COMMISSIONER AZARE
KU KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN