IMAM MAHDI (A.F)!!! (2)
ZAI FITO NE DAGA TSATSON MANZON ALLAH (S.A.W.W)
Ittifaqan, duniyar muslimci gaba daya shi'ah da sunnah sun yarda cewa Mahdi zai dawo a qarshen zamani don tsaida adalci a doron qasa. Sai dai kuma sun sabana kan cewa, shin, an haife shi ko ba a haife ba?
Kuma shin, daga wanne gida zai fito.
Wasu daga malaman Sunnah suka ce ba haife shi ba , sannan kuma sunansa ma iri daya ne dana Manzon Allah (S.A.W.W), wato Muhammad Bn Abdullahi.
Shi'ah kuma sun hadu kan cewa an haife shi (A.F), kuma sunansa shine Muhammad Bn Alhassan.
Hanzari ba gudu ba, Annabi (S.A.W.W)ya raba wannan gardama ta sanin gidan da zai fito, da kuma shi din dan waye.
'Dabaraniy ya fitar hadisi cikin (MU'UJAM)nasa kuma ya inganta shi, sannan Ibn Shabruwihi ya fitar cikin wani littafi mai suna (FIRDAUSI), cikin babin ALIFUN da LAAMUN, daga Ibn Abbas (R.A)yace, Manzon Allah (S.A.W.W)yace;
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
‘’ MAHDI 'DANA NE, FUSKARSA KAMAR TAURARO NE MAI TSANANIN HASKE, LAUNIN FATARSA LAUNIN LARABAWA NE, JIKINSA KUMA IRIN JIKIN ISRA'ILA (Annabi Ya'aqub)NE.
ZAI CIKA DUNIYA DA ADALCI KAMAR YADDA TA CIKA DA ZALUNCI, HALITTUN SAMA DA QASA DA MA TSUNTSAYE ZA SU YARDA DA KHALIFANCINSA. ZAI YI MULKI TSAHON SHEKARU 10 .‘’
Shi kuma Abu Na'eem ya fitar ne cikin raddi kan masu riyawa cewa Mahdi shine Isah Almasihu, daga Aliyu Bn Abiy 'Dalib (A.S)yace; Nace yaa Ma'aikin Allah, shin Mahdi daga cikinmu iyalan Muhammad yake ko kuma daga wasun mu?Sai Manzon Allah (S.A.W.W)yace;
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
‘’ A'A, DAGA GARE MU NE. ALLAH ZAI CIKA ADDININSA NE DA SHI KAMAR YADDA YA BUDE DAMU, KUMA DAMU ZAI TSERATAR DAGA FITINAR(zalunci)KAMAR YADDA YA TSERATAR DAGA FITINAR SHIRKA.
SANNAN KUMA DAMU NE ALLAH ZAI LULLUBE ZUKATANSU BAYAN GABAR FITINA, KAMAR YADDA YA CIKA ZUKATANSU (da soyayyar juna)BAYAN GABAR SHIRKA (da suka yi kafin zuwan muslimci). KUMA DAMU NE ZA SU WAYI GARI BAYAN GABAR FITINA SU ZAMA 'YAN'UWA.
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
Tare da wakilanmu
Malam Ado Isah Guda

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANANTare da wakilanmu
Malam Ado Isah Guda
Tags:
Makaranta