Bismillahir rahmanir rahim
*✍Khadija lawan daura*
Da farko dai idan mukache aiki saboda Allah, shine muyi aiki da iklasi da xuchiya daya.
Idan kayi abu Dan Allah zaka samu ribarsa fiye da kayi abu Dan mutanen,sakamakon idan kayi abu Dan mutane to baka da wani lada hasalima Allah zai barka da mutanen ne.
Shi yin rubutu a media bawae kayishi Dan mutane su kalla, ka burgesu, kayi suna, a sanka a ko'ina ba.
Aah idan akache yau rubutu ne zakayi to kasaka a ranka zakayi shine da iklasi da kuma xuchiya daya sannan kuma zakayi shine dan Allah yayi amfani da rauninka ka kuma bawa addinin gudunmawa dai-dai gwargwado.
Idan kanada ra'ayin kasanchewa ma'aikachi ko marubuci kanada damar da xakayi chikin kwanchiyar hankali batare da tsoro ko shakka ba kayi aiki tukuru akan addininka da kuma jagoranka.
sannan kuma kanada dama kina da damar da za'a dama dakai ko dake.
To mu maida wanna wuri (online) na taemakon kanmu, tunda idan munyiwa wanna harkar aiki ba malan zakxaky muka yiwa ba, kanmu muka yiwa,
Ita social media a zahirin gaskiya yanda ka dauketa haka zata zo maka idan ka dauketa Dan chat Dan rage lokachi alhamdulillah haka zatazo maka,idan kuma ka dauketa Dan ilimantuwa da kuma fadakarwa Masha Allah hakan xataxo maka.
_*Wasallallahu Ala Muhammad wa Ali Muhammad.*_ 3IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Tunatarwa