@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
GWAMNATI TA NEMI TAIMAKON MA'AIKATANTA
Bisa yunqurin gwamnatin jihar Bauchi na ganin ta daqile cigaban yaduwar cutar covid-19 cikin al'ummat jihar, ta nemi taimakon ma'aikatanta wajen sadaukar da wani (percentage %)na tsahon watanni uku daga kowa.
An kasa ma'aikanne kashi uku;
GL 17, za a cire 10% daga abashinsu.
GL 15-16, za a cire 5%.
GL 14-O1, za a cire 1% kadai daga cikin nasu albashin na tsahon watanni uku.
Sakamakon wannan hukunci an zartar da shi ne ba bisa neman shawarin ma'aikatan ba ya sa yin qorafe-qorafe kala-kala daga ma'aikata da ma wadanda ba ma'aita ba.
Wasu suna cewa ai hakan ba laifi bane domin taimakon kaine, kuma abinda za dauka bai taka kara ya karya ba.
Wasu kuma suna fassara wannan mataki a matsayin zalunci, domin ba a tuntube su ba alhali suna da haqqi a nemi shawararsu kafin shiga musu wani haqqi nasu.
KU KARANTA WANNAN:
☞ ͡Non Communicable Diseases Part (3)
☞ ͡Zakzaky ne aka zalunta, bashi yayi zalunci ba, balle a yafe masa
☞ ͡Covid-19 da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
Wasu kuma cewa suke, gazawa ce kawai daga gwamnati ace ta kasa magance wata cuta sai ta taba haqqin ma'aikatanta, alhali ta kasa basu haqqinsu da gwamnatin tarayya ta basu (minimun wage).
Ko ma dai menene, mu muna roqon Allah (T)da ya shiga tsakanin da wannan makircin Yahudawa da suka qirqiro (CORONA VIRUS)don cutar da muslinci da musulmai, wanda cutarwar ya shafi sauran addinai masu iqirarin suna da abin bauta.
KUN SAN YAHUDU BA SU DA ABIN BAUTA, KAMAR BUHARI SUKE!
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08126385470-09039791509
~11th April, 2020. IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Cuta da Magani