Yanzu-yanzu: Gwamnatin Kaduna Ta Kara Kwana 30 Kan Dokar Hana Fita




Rahotanni daga Jihar Kaduna sun tabbatar da cewa gwamnatin Jihar ta kara wasu kwana 30 kan dokar hana fita.

LATSA NAN👇
☞ ͡Ku cika azumin ku, zuwa dare" – Faɗar Allah (T)
☞ ͡Iyali A Muslunci... Fita Na Uku (3)
☞ ͡Hukuncin Shan Ruwa


Karin kwanakin ya fito ne daga sanarwar gwamna Nasiru el-Rufai, wanda ya ce, lissafin Karin zai fara daga yau Lahadi 26 ga watan Afrilun 2020.

Ya ce, sun dau matakin Karin ne bisa shawarwarin likitoci masana dangane da yadda za a magance cutar Coronavirus.


KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post