@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWA UPDATED @
MAKIRCINSU NA GANIN BAYAN ADDININ MUSLIMCI
Babu wani kokwanto ko mamaki kan cewa a yanzu ne Yahudu suka cimma wata gaggarumar nasara kan muslimci wanda suka dade suna burin haka, amma ba su yi nasara ba sai wannan lokaci.
Ba wai kan muslimci kadai ba, har ma da addinin kiristanci an ci su da yaqin da ba a taba yi musu irinsa ba.
Yahudu ba shi da addini, saboda haka ya kasance mai tsananin qiyayya ga masu yin addini musamman ma addinin muslimci.
Aikin Hajji na daga rukunan muslimci wanda ya zama wajibi ga dukkan musulmin da ya samu iko.
KARANTA WADANNAN:
◉Sunayen cututtuka daga Turanci zuwa harshen Hausa
◉ASUU strike, the truth you all need to know
◉Lafiya Jari: Ƙalubalen cutar tarin fuka
‘’ KAYI YEKUWA CIKIN MUTANE GAME DA HAJJI, ZA SU SO MAKA DA QAFAFU DA MA DUKKAN ABIN HAWA. ZA SU ZO DAGA KOWANNEN ZANGO MAI NISA .‘’
(QUR'AN)
To, yanzu Yahudu sunyi amfani da yaronsu wanda suka dasa shi a Saudiyyah don yi musu aiki, ya fiar da umarnin hanin yin aikin Hajji bana ta hanyar fakewa da cutar CORONAVIRUS.
QALUBALENKU MALAMAI
Abin kunya da kuke yi na taimakawa Yahudu wajen rushe muku addini za ku amsa tambaya ranar alqiyama.
Tsoro da raunin imaninku ya sanya ku fitar da fatawowi na goyon bayan Yariman Saudiyyah kan hana aikin Hajji bana da suna wai tseratar da rayukan musulmi.
Abu na biyu kuma shine hana yin sallah cikin jam'i, alhali Allah (T)na cewa;
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
‘’ KU TSAIDA SALLAH KU BAYAR DA ZAKKAH, KUMA KUYI RUKU'U TARE DA MASU RUKU'U .‘’
(QUR'AN)
Amma duk da wannan umarni na Allah bai sa ku jin tsoronsa ba, sai kuka bushe idanuwanku kuka qeqashe zukatanku kuna goyon bayan qauracewa yin sallah cikin jam'i cewa wai qauracewar lalura ce.
To, ku sani wannan ba zai taba zama uzurinku wajen Allah ba, domin kun yi hakan ne don fusata Allah tare da farantawa Yahudu.
KU SAURARI RANAR AMSA TAMBAYON ALLAH RANAR ALQIYAMA.
FREE
S
A
Y
Y
I
D
ZAKZAKY (H)!
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~2nd April, 2020.