@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
KA LAZIMCI KARANTA WANNAN ADDU'A SAU UKU SAFE DA MARECE
Ga ta kamar haka
YAA ALLAH KAYI SALATI GA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD CIKIN NA FARKO. KUMA KAYI SALATI GA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD CIKIN NA QARSHE. KUMA KAYI SALATI GA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD CIKIN GURARE MADAUKAKA. KUMA KAYI SALATI GA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD CIKIN MANZANNI.
YAA ALLAH ! KA BAWA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD TSANI DA 'DAUKAKA DA FALALA DA DARAJA MAI GIRMA.
KU KARANTA WANNAN:
☞ ͡Non Communicable Diseases Part (3)
☞ ͡Zakzaky ne aka zalunta, bashi yayi zalunci ba, balle a yafe masa
☞ ͡Covid-19 da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
YAA ALLAH !LALLE NI NAYI IMANI DA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD ALHALI BAN GANSHI BA, KADA KA HARAMTA MIN GANINSA RANAR ALQIYAMA. KA AZURTANI ABOTA (kusanci)DA SHI, KUMA KA KARBI RAINA AKAN TAFARKINSA, KUMA KA SHAYAR DANI ABIN SHA MAI DADI DAGA TAFKINSA, MAI GARDI MAI DADIN HADIYA, WANDA BA ZAN JI QISHI A BAYANSA BA HAR ABADA, DOMIN KAI MAI IKO NE KAN KOMAI.
YAA ALLAH! KAMAR YADDA NAYI IMANI DA MUHAMMADU TSIRA DA AMINCI SU TABBATA A GARE SHI DA IYALAN GIDANSA BA TARE DANA GANSHI BA, KA NUNA MIN SHI CIKIN MAFI KYAN FUSKARSA.
YAA ALLAH !KA ISAR MIN DA GAISUWATA MAI YAWA DA AMINCI GA RUHIN MUHAMMAD .
(Mafatihul-Jinaan, fasali na biyar: Babin zikirori da addi'o'i da ake karantawa safiya da marece).
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
09039791509
~11th April, 2020.
KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN