Wa ke neman kariya daga sharrin Shaidan (L.A)




@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

YA YI ALQAWARIN HALAKAR DA MU

Saboda tsinuwar da Allah ya yiwa Shaidan (L.A)sakamakon girman kansa na qin yiwa Annabi Adam (A.S)sujadah, sai yayi fushi kuma yayi alqawarin halakar dama.

Allah (T)bai barmu cikin duhu ba sai da ya gargade mu game da shi, inda yake cewa;

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇?
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

‘’ LALLE SHAIDAN MAQIYI NE GARE KU, KU MA KU RIQE SHI MAQIYI . ABIN SANI (shi)YANA KIRAN RUNDUNARSA CE DON SU KASANCE MA'ABOTA (wutar)SA'EER !‘’

To, ga addu'a nan mafi dacewa wacce musamman ta neman tsari ce daga gare sh.

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

‘’ YAA ALLAH ! LALLE IBLIS BAWA NE DAGA BAYINKA, YANA GANINA TA INDA NI BA NA GANINSA, KAI KUMA KANA GANINSA TA INDA SHI BA YA GANINKA, KUMA KAI MAI QARFI NE AKAN DUKKAN AL'AMRANSA, SHI KUMA BA SHI DA QARFI AKAN WANI ABU DAGA AL'AMRANKA.

KU KARANTA NAN 👇
☞ ͡Da Ɗumi-Ɗumi: Yaron gwamna Nasir El-Rufa'i yayi wa wani ɗan Ƙabilar Igbo Barazanar yiwa Mahaifiyar sa Fyaɗe
☞ ͡Kayi abinda ƴan Nijeriya zasu riƙa tunawa dakai bayan kabar mulki – Sakon Gwamnan Sokoto Ga Shugaba Buhari
☞ ͡Sojojin India da Pakistan sunyi musayar wuta a yankin Kashmir, Mutum biyu sun rasa ran su

YAA ALLAH ! TO, NI INA NEMAN TAIMAKONKA A KANSA YAA UBANGIJI, DOMIN NI BA NI DA WANI IKO GAME DA SHI, KUMA BA NI DA WATA DABARA KO WANI QARFI A KANSA FACE DA KAI YAA UBANGIJI.

YAA ALLAH !IDAN YA NUFE NI (da sharri)KA NUFI SHI (da sharrinsa), IDAN YA QULLAMIN MAKIRCI KA QULLA MASA, KA ISAR MIN GAME DA SHARRINSA, KA SANYA MAKIRCINSA CIKIN MAKWANKWADARSA, DA RAHMARKA, YAA MAFI RAHMAR MASU RAHMA.

ALLAH KAYI SALATI GA MUHAMMAD DA IYALAN MUHAMMAD TSARKAKA ‘’

(MAFAATIHUL-JINAAN)

Tabbas, duk wanda ya lazimci yin wannan addu'ah Shaidan ba zai taba samun wata dama a kansa ba.

Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

09039791509-08126385470

~13th April, 2020.

 KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post