Fadan Shugan Kasa Buhari da Talakawa, ba ruwan 'Yan Shi'a.
Tabbas wanna maganar ko tan-tama babu Tsuntsunda ta jawo Ruwa shi Ruwa ke duka, Fadan da ba ruwanka ya fi dadin kallo, Fadan Shugaban Kasa Buhari da Talakawa ba ruwan 'Yan Shi'a.
Takalawan kasarmu Najeriya sun zabi Buhari a matsayin shugaban Kasa domin suna ganinshi da fuskar nagari ga alama zaisamar masu abinda ko Allah bai samar masu ba, domin a lokacin zaben Shugaban Kasa Talakawa sun manta da Allah suna cewa Buhari ne zai fitar dasu daga dukkan bala'o'inda ake ciki ashe ba'anan gizo ke sa'ka ba.
Talakawa sun zabi Buhari amma ya watsamasu kasa a Ido, domi ya yimasu karyace-karyace haryanzu ya kasa cika koda alkawali (1) har yanzu, Talakawa sunshiga kuncin rayuwa ta rishin zaman lafiya da Mugun hali na yinwa da takuwa amma duk da haka sunki ganewa kowa naji a jika.
Buhari yace zai samar masu da zaman lafiya zai kawar da Boko haram zai kawo saukin Abinci da saukin Rayuwa a karshe ya kara kunnama Boko haram wuta ya sake kir-kirar saban salo Kidnafin da Barayin Shanu duk gwamnati ce, yanzu ga Annoba tazo tasa anhana kowa fita gida na ba'adadi har sai mama tagani ba rana ba lokaci yanzu cikin kishi 90% na masoyan Buhari sun koma makiyan sa suna zaginsa.
Alokacin da Buhari ya afkawa 'yan Shi'a a Zariya ashekara ta 2015, an kashe Mutane ba adadi Maza, Mata, Yara, Tsofaffi, 'yan Makaranta, 'yan Kasuwa bayan Dirarwa Malam Zakzaky da Iyalinsa da Kisan 'yansa na ciki guda 3, a lokacin Talakawa najin dadi suna murna da cewa Allah ya kara, wasu na cewa alhakin zagin Sahabbaine, wasu Musulman hada yin Walima ta kisan 'yan shi'a.
Alokacin da Shuwagabanni, Sarakuna, 'Yan Siyasa, Malamai sunkayi shiru da bakunansu akan Kisan gillar Zariya sai gashi Duniyar Musulmi da wadan da ba Musulmaiba suna tir da Allah wadai da wannan Ta'addancin suna ta kira Asaki Malam. A lokacinne Talakawa da Masu Kudi da 'yan Siyasar da Sarakuna da Malaman Najeriya sukayi shiru da bakinsu.
A zariya an Kone mutane da wuta, an Buzne dayawa da ransu, an rusa gidan Malam, Makaranta, Fodiyya Center, Hussainiyya amadadin Musulmai sununa bakin cikinsu amma hakan ya gagaresu yanzu ga Talakawa na Fada da Buhari kowa naji a jika.
Fadanda ba ruwanka yafi dadin kallo.