Sunayen cututtuka daga Turanci zuwa harshen Hausa


Ma'asuma Nigeria news update.

1-Heart attack - Ciwon zuciya
>Blood Pressure - cutar hawan jini
>Headache - Ciwon kai
>Yellow fever - Cutar shawara
>Gonorrhoea - Cutar sanyin mara
>Malaria - Cutar zazzaɓin cizon sauro
>Cough/influenza - Cutar mura
>Kidney disease - Ciwon koda
>Liver disease - Cutar hanta
>Stroke - Cutar daji
>Polio - Cutar shan inna
>Diabetes - Cutar suga

DUBA NAN: Wayar da kan jama'a game da cutar Coronavirus

>Ulcer - Gyanbon ciki
>Aids/HIV - Cutar kanjamau
>Tuberculosis - Tarin fuka
>Eye infection - Cutar ido
>Fever - Cutar zazzaɓi
>Toilet infection - Cutar mata
>Psychological problem - Cutar kwakwalwa
>Tooth disease - Ciwon hakori
>Menstruation - Haila
>Diarrhea - Gudawa
>Cervical cancer - cututtukan zuciya
>Cholera - Cutar kwalara ko kuma zawo da amai.
>Birds flu - Cutar zazzaɓi Tsuntsaye.

*Abbakar Labbo*
*public health concerns*

9 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post