Sojojin India da Pakistan sunyi musayar wuta a Kashmir, mutane uku sun rasa ransu



An kashe fararen hula mutum uku yayin musayar wuta tsakanin Sojojin India dana Pakistan a yammacin wata lahadi. 'Yan sandan India sunce, kamar yadda wasu jaridu suka ruwaito a zantawar su da wani jami'in India.

KU KARANTA WANNAN 👇
☞ ͡Covid-19 Da Gwamnatin Nijeriya – Nazari
☞ ͡Wake son gafarar Ubangiji da dawwama cikin farin ciki??
☞ ͡Hijabi: Bin Umurnin Allah ya gagara ma wasu, bare na Donald Trump


Shri Ram Ambarkar, dan sandan India yace, fararen hula uku, wanda ya hada Mace da yaro ƙàrami, an kashe su a yayin da Sojojin Pakistan ke harbi, alsashi ya kai har cikin gidan su, dake yankin Kupwara nan take suka ce ga garin ku nana.

Ya kara da cewa; mutane gudu suke sabida tsoron kada wani abu ya same su.

Daga wakikin mu
Bin Haroun Sigau


KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post