Sister a Social Media Fita Na Daya (1)





_*MA'ASUMAH NIGERIAN🇳🇬NEWS📃UPDATE*_

TARE DA WAKILANMU
MJ.MATASHI IBRAHIM
                 DA
KHADIJA LAWAN DAURA.


Bimillahir-rahmanirrahim.

Da farko dai sister. Sister duk inda take tana buqatar takasanche mai abubuwa da dama Wanda ya hada da, kamun kai, nutsuwa, iya magana, iya xama da mutane, saboda mu sisters ko inche mu mata munada wani sirri da Allah ya bamu na daukar hankaliga abokan halittar mu (maxa). Harma da yan uwanmu mata. Dan haka sister tunda Allah ya bullo Mana da wannan kafa ta yada labarai mamuyi abunda ya dache domin neman yardar allah. Misali:- Social media bai haramta a garemuba Amma akwae abubuwan daya kamata mu kiyaye su, sannan Kuma babban abun shine yada da'awar Allama Sidi ZakZaky.

 Dayawan mutane sukan fahimchi da'awar shaekh zakzaky(H) ne ta hanyar makaranta, wasukuma wajan abokai, kokuma social media ta hanyar almajiran malam. Dan haka yanada kyau muyi abunda ya dache musamman a irin wannan lokachin da muka stinci kanmu aciki. Wanda lokachine da kowa zaiyi abunda xai iya.

Sister kiyi amfani da social media wajen isar da sakon Harka Islamiyya da cheto wanda Allah yasa yanada rabon shiriya.
Cetowar kuwa itache ki dinga tunatar da abokae chewa waye malam zakzaky(H) meye matsayinsa ga al'umma, zalunchin da aka masa, shida iyalansa da almajiransa.

Sister kina da muhimmanchin gaske, ke uwa che, Kuma ke kanwa che, sannan Kuma ke mata che, mu kiyaye mu'amalar mu da mutane ta hanyar zamantakewa dan muyi koyi da Umma_Zeenah.

Wasallallahu Ala Muhammad wa Ali Muhammad.

_*KASANCE DA SHIRIN SISTER A SOCIAL MEDIA. TARE DA SHAFIN MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE.*_ IDAN KUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com

KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post