SAQON SHAIKH IBRAHIM ZAKZAKY ZUWA GA AL-UMMAR MUSULMI

"Kasantuwar muna da fata, ba mu cire qauna  ga Rahamar Allah {T} ba, domin da a ce wasune ba mu ba da yanzu sun debe qauna, amma mu, alqawari ne na Allah (T) zaunanne a cikin Alqur'ani wanda yai mana, kuma mun san cewa tabbas zai auku, munsan nan gaba duniyar nan ba fa za ta qare ba har sai wannan addinin ya dawo ya kafu daram.

 Sabo da wannan fatan ya sa ba yadda za a yi mu yi tunanin cewa hanqoronmu zai tafi ne a karon-kawai. Saboda haka ya kamata kowannenmu ya yi iyaka qoqarinsa ya ba da gudummawa, tare da aiki da addu'ar Allah ya gaggauta bayyanar wanda da bayyanar sa ne komai zai kawo mana qarshe Insha Allah.

 *_Wasallallahu ala Muhammadin wa alihid dahireen._* — Daga Littafin Tarihin Harkar Musulunci na Cibiyar wallafa da yada ayyikan Shaikh Ibrahim Zakzaky (h)

 Auwal Yusuf Muhammad Kano
Ma'asumah Nigeria news Update 03/04/2020
 KUBIYOMU A FACEBOOK
Ma'asuma Nigerian News Updates

Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post