Nine El-Zakzaky, Babban Wanda Aka Fi Zalunta





Abbagano✍

Nine wanda aka zalunce ni irin zalincin daba ataɓai wa wani ba a duniya.

Nine Wanda yatara ɗin bun maƙiya a cikin gida da waje.

Nine Wanda kullum hanƙoran rayuwata ake domin a kashe Ni.

Nine Wanda nake ciyar da munafukai da sukai nufin kashe ni,waɗanda suke nuna fuskar soyayya arhali maƙiyane.

Nine Wanda nayi rayuwa mai tarin yawa a gidan kurkuku, guri daban daban.

Nine Wanda kullum tunanin yanda za'aga ƙarshen rayuwata ake, batare danai laifin komai ba.

Nine Wanda aka kashe min ƴaƴana har guda shida.

Nine Wanda aka caccakawa ɗansa wuƙa har aka kashe shi.

Nine Wanda ƙwaƙwalwar ɗansa ta fallatso ajikinsa, bayan an harbe shi.

Nine Wanda aka sa harsashi aka harbi wiyan ɗansa a gaban sa.

Nine Wanda aka harbi matar sa, a gaban sa, batare datayi komi ba.

Nine Wanda aka ƙone yayar sa da ranta 

Nine Wanda aka harbewa mabiyan sa, sama da 1000 a lokaci guda.

Nine Wanda aka ɗaure tsawon shekaru batare da ankaini asibiti ba.

Nine Wanda nake fama da rashin lafiya aka hana kowa zuwa gareni.

Shin menene laifi na ?

Ko dan nace Allah da Manzon sa zanbi !!! 

Ko dan innason iyalan gidan Manzon Allah !!!

Ko kuma danna ce a komawa tafarkin Allah !!!

Ko kuma danna ce ana zalinci da danniya a ƙasa ta!!!

Ko kuma dan anzagi Annabi nafito na nuna damuwa na !!!

Ko kuma danna nuna tausaya wa ga Palastinu!!!

To Allah shine madogara ta gareshi zan kai kuka na !!!

Allah shine mahalicci na kuma shizan bautawa !!!

Ƙu'ani shine littafi na dashi kuma zanyi hakunci !!!

Iyalan Annabi su zanbi bazan bi makasan suba!!!

ALLAH NASAN KANA GANI KUMA NASAN BAZAKA BARNI HAKA BA.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post