Lafiya Jari: Kalubalen cutar Tarin Fuka a duniya




Najeriya
Nijar
Yankin Hausawa
Shirye-Shiryen.

  Lafiya Jari ce
Lafiya jari ce.

Wallafawa ranar: 02/04/2020.

Tarin fuka, TB, Tuberculosis.

Ita cuta ce wadda take matuƙar yaɗuwa acikin al'umma.

KARANTA NAN: Coronavirus kodai makircin Yahudu 6

Cutar Tarin huka, na dai daga cikin curutoci masu wuyar al’amari idan sun kama mutum.

  Inda rahoton hukumar lafiya ta majalisar dunkin Duniya ya bayyana cewar akalla mutum miliyan 8.8*ne suka kamu da cutar ta Tarin Huka a shekarar 2005 kawai.

Saidai inji wannan rahoton ana cigaba da samun raguwar kamuwa da cutar, sakamakon yadda wasu gwamnatoci ke himmatuwa da kashe makuddan kudade domin samarda magungunan kamuwa da ita.

*Abbakar Labbo*
*public health concerns*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post