Rohatanni sun tabbatar da cewa cutar Coronavirus ta hallaka mutum daya a jihar Katsina. Gwamnan Jihar, Aminu Bello Masari ne ya shaidawa manema labarai hakan, da yammacin yau Talata.
"Cutar ta kashe wani mutum ne a garin Daura na jihar Katsina.” inji Masari
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya