"Kaga Kai din nan An kyautata ma zaton kawo gyara a cikin Al'ummar ka, ta hanya 1 ne Zaka Iya yin Nasara dogaro ga Allah da Yanke qauna daga qasashen turawan Yamma ( America, British, France, Israel, dss).
Kaga Wadanccan qasashen masu Alfahari ne da fariya ma'abota Girman Kai da dagawa masu Shisshigi ne a iyakokin Allah da mutuntaka.
Su suka Kunna mana wutar yaqi Anan gabas ta tsakiya Kamar yadda suka Kunna muku wutar talauci da fatara a Nahiyar ku ta Afrika.
DANNA NAN👇
☞ ͡Nine El-Zakzaky, Babban Wanda Aka Fi Zalunta
☞ ͡Yaa Ubangiji! Kurkuku Ne Mafi Soyuwa Daga Abinda Suke Kirana Zuwa Gareshi
☞ ͡Jahili ne Kaɗai, Ke Murna Da Kisan Kiyashin Da Akai Wa Ƴan Shi'a
Duk Wanda ya biye musu Baya Nasara a Duniya da Lahira, Dauki misalin su Hugo Chavez da Fidil Castro sun fito Daga yanki 1 da Amurka a Latin Amma Dake sun San babu Alheri a Tare da ita sunyi watsi da ita da 'Yan kazaginta.
Sun fuskanci Al'ummar su da buqatun Al'ummar su maimakon bautawa munafukan da suka hana Duniya Zaman Lafiya".
—Kadan daga cikin Nasihar Sayyed Khamane'i ga Buhari a 2015 Yayin Da Ya Kai masa Ziyara.
KARANTA WASU LABARAI ANAN>>>>>https://www.maasumah.com.ng/
IDAN KUNA DA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KU TURO MANA A ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Muhimman zantuka