Gwamnatocin Iran da Syria suna yin nazari kan samar da wani yanki na kasuwanci na hadin gwiwa a tsakaninsu maras haraji.
(ROHOTON ABNA24.com) Gwamnatocin Iran da Syria suna yin nazari kan samar da wani yanki na kasuwanci na hadin gwiwa a tsakaninsu maras haraji.
Kamfanin dillancin labaran IRNA ya bayar da rahoton cewa, a yau Laraba jakadan kasar Syria a Tehran Adnan Mahmud ya tattauna tare da jami’an gwamnatin Iran a birnin Tehran, dangane da nazarin da kasashen biyu suke yin a samar da yankin kasuwanci maras haraji a tsakani a tsakaninsu.
A yayin tattaunawar jakadan kasar ta Syria ya bayyana cewa, aiwatar da wanann shiri da kasashen biyu suke da shi yana da matukar muhimmanci, bisa la’akari da cewa kasashen Syria da Iran ne a halin yanzu manyan kasashen ‘yan mulkin mallaka suka sako a gaba.
A nasa bangaren babban mataimakin shugaban kasar Iran kan harkokin kasuwanci da tattalin arziki Murtadha Banak ya bayyana cewa, Iran a shirye take domin fara aiwatar da wanann shiri, domin zai amfanar da kasashen biyu a bangarori na kasuwanci da tattalin azriki, ba tare da kutsen kasashen ketare ba.KARANTA MUHIMMAN LABARAI ANAN>>>>>https://w6ww.maasumah.com.ng/
IDANKUNADA WATA SHAWARA KO MAGANA DAMU KO AIKO MANA DA LABARI KUTURO MANA ADRESHIN EMAIL: maasumalabari@gmail.com
KUBIYOMU A FACEBOOK DOMIN SAMUN LABARAI KUYI LIKE GASHI NAN AQASA

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR ANDROID DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI AWAYOYINKU KYAUTA KU LATSA LINK DIN DAKE QASA DOMIN YIN DOWNLOADING YANZU :/ MAASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES ANDROID APPLICATION CLICK HERE FOR DOWNLOAD NOW
KUKARANTA WASU LABARAI ANAN
Tags:
Labaran Duniya